ProZ.com translation contests »
Mox presents: "The comic life of a translator" » English to Hausa » Entry by Kabiru Ahmad


Source text in English

Translation by Kabiru Ahmad (#28393)

Source text image

I began the revision and realized that it was a humongous pile of excrement produced by Gurgle!

Nonetheless, I delivered a perfect translation... but the customer had my sublime work edited by some illiterate jerk who ruined it!

And they published online my now-defective translation alongside my name!

LABARUN GASKIYA MASU BAN TSORO

Na fara bita sai na fahimci ashe irin tarin daudar da Gurgle ta samar ne!

Duk da haka, na samar da fassara mai matukar inganci... amma a haka sai da kwastoman nawa ya baiwa wani kasurgumin jahili domin yin gyare-gyare wanda a bisani ya gurbata!

Ga shi kuma sun wallafa gurbatacciyar fassarar a halin yanzu a shafin intanet dauke da suna na!


Discuss this entry