ProZ.com translation contests »
Mox presents: "The comic life of a translator" » English to Hausa

Competition in this pair is now closed.

Discussion and feedback about the competition in this language pair may now be provided by visiting the "Discussion & feedback" page for this pair. Entries may also be individually discussed by clicking the "Discuss" link next to any listed entry.
 
 

Source text in English

Source text image

I began the revision and realized that it was a humongous pile of excrement produced by Gurgle!

Nonetheless, I delivered a perfect translation... but the customer had my sublime work edited by some illiterate jerk who ruined it!

And they published online my now-defective translation alongside my name!

Winning entries could not be determined in this language pair.

There were 5 entries submitted in this pair during the submission phase. Not enough votes were submitted by peers for a winning entry to be determined.

Competition in this pair is now closed.


Entries (5 total) Expand all entries

Ina fara aikin duba fassarar sai na lura ashe wani tarin aikin shirme ne da Gurgle ta fitar!

Duk da haka, na gabatar da kyakkyawar fassara…amma sai abokin harkar ya bayar da wannan tsararren aiki nawa ga wani kungurmin jahili don gyarawa inda ya bata shi gaba daya!

Sai kuma suka dora aikin nawa da yanzu ya ke cike da barna a kan intanet tare da suna na!
Entry #28900 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
153 x41 x21 x1
Na fara bitar, amma sai na lura duk tarin shirme ne kawai Gurgle ya samar!

Duk da haka, na yi ingantacciyar fassara ... amma haka abokin cinikin (nawa) ya ba da kyakkyawan aikina ga wasu waɗanda ba su da sani kan aikin fassara, suka bata aikin!

Kuma suka buga wannan lalatacciyar fassarar a yanar gizo tare da sunana!
Entry #29458 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
81 x42 x20
Na fara bitan sai na lura cewa yana da mahaukacin yawa itacen da aka samar da shi daga sassaka,

Duk da haka, na samar da fassara ingantacce... Amma wanda ya bada aikin sai ya mika shi ga babban jahili ya bata komai!

Sa annan suka wallafa a yanar gizo-gizo fassaran da akama garanbawul da sunana!
Entry #29194 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
41 x400
LABARUN GASKIYA MASU BAN TSORO

Na fara bita sai na fahimci ashe irin tarin daudar da Gurgle ta samar ne!

Duk da haka, na samar da fassara mai matukar inganci... amma a haka sai da kwastoman nawa ya baiwa wani kasurgumin jahili domin yin gyare-gyare wanda a bisani ya gurbata!

Ga shi kuma sun wallafa gurbatacciyar fassarar a halin yanzu a shafin intanet dauke da suna na!
Entry #28393 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
2002 x1
TABATACIYAR LABARIN TSORO


Na sake bi kuma na gano cewa tari mai haɗa kai da najasa ya yi daidai da wanda gurgle ya samar!

Dukda haka, na kawo cikakiyar pasarar..... Ama Sai dai abokin chiniki na ya dauki daukakakiyar aikina ya bawa wasu jahilai da suka lalata da sunan gyara!

kuma sun buga a yanar gizo fassarar da bani da lahani a tare da sunana
Entry #29987 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
1001 x1


ProZ.com translation contests

ProZ.com translation contests offer a fun way to take a break from your normal routine while testing and honing your skills with fellow translators.


ProZ.com Translation Contests. Patent pending.

Your current localization setting

Galician

Select a language

All of ProZ.com
  • All of ProZ.com
  • Procura de termos
  • Traballos
  • Foros
  • Multiple search